Mark 12:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na biyun ya auri gwauruwar, sai shi ma ya mutu, babu ’ya’ya. Haka kuma na ukun.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَبِيُنْ كُمَ يَ عَوْرٜىٰتَ، شِے مَا يَمُتُ، بَا طَا؞ نَعُكُنْ مَا حَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na biyun kuma ya aure ta, shi ma ya mutu, ba ɗa. Na ukun ma haka.