Mark 12:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gaskiya, ba ko ɗaya daga cikin bakwai ɗin da ya bar ’ya’ya. Daga ƙarshe, macen ta mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ دَيْ دُكَ بَݣَويْ طِنْ، بَاوَنْدَ يَبَرْ طَا؞ عَڧَرْشٜىٰ كُمَ عِتَ مَاتَرْ تَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka dai duk bakwai ɗin, ba wanda ya bar ɗa. Daga ƙarshe kuma ita matar ta mutu.