Mark 12:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da tashin matattu kuwa, ashe, ba ku karanta a cikin littafin Musa ba, game da labarin ษ—an kurmin nan mai cin wuta da Musa ya gani a jeji, yadda Allah ya yi magana da shi ya ce, โ€˜Ni ne Allah na Ibrahim, Allah na Ishaku da kuma Allah na Yaฦ™ubโ€™?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุชูŽุงุดูู†ู’ ู…ูŽุชูŽุชู‘ููˆ ูƒููˆูŽุŒ ุงู”ูŽุดูœู‰ูฐุŒ ุจูŽูƒู ุชูŽูปูŽ ูƒูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุจูŽุŒ ุฏููˆุงู†ู’ ุงู”ูŽู†ู’ุฑูุจููˆุชูŽ ุซููƒูู†ู’ ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ฺงูŽุฑูŽู…ูู†ู’ ุงู•ูุชูŽุงุซูœู‰ูฐู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุซู ูˆูุชูŽุง ุซูœู‰ูฐูˆูŽ โ€นู†ูู†ูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู•ูุจู’ุฑูŽูฐู‡ููŠู…ู’ ุฏูŽ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุญูŽูฐฺงูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ู†ูŽ ูŠูŽุนู’ฺงููˆุจูŽุŸโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Game da tashin matattu kuma, ashe, ba ku taษ“a karantawa a Littafin Musa ba, yadda Allah ya ce masa, โ€˜Ni ne Allahn Ibrahim, da Ishaku, da kuma Yakubuโ€™?