Mark 12:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani daga cikin malaman dokoki ya zo ya ji suna muhawwara. Da ya lura cewa Yesu ya amsa musu daidai, sai ya tambaye shi ya ce, “A cikin dukan dokoki, wacce ta fi girma duka?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنِ مَلَمِنْ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى يَذُواْ يَجِ سُنَ مُهَوَرَ دَ جُونَ؞ دَ يَلُورَ ثٜىٰوَ عِيسَىٰ يَبَاسُ أَمْسَ مَيْݣَوْ، سَيْ يَتَمْبَيٜىٰشِ يَثٜىٰ «وَثٜىٰ دُواْكَا ثٜىٰ مَڢِے غِرْمَ دُكَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani malamin Attaura ya zo ya ji suna muhawara da juna. Da dai ya ga Yesu ya ba su kyakkyawar amsa, sai ya tambaye shi, “Wane umarni ne mafi girma duka?”