Mark 12:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutumin ya ce, “Malam, ka faɗi daidai. Daidai ne da ka ce, Allah ɗaya ne, babu kuma wani sai shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَلَمِنْ كُواْيَرْوَا يَثٜىٰ وَ عِيسَىٰ «دَيْدَيْ نٜىٰ كَا ڢَطَا مَلَمْ، عُبَنْ‌غِجِ طَيَنٜىٰ، بَا كُوَ وَنِ سَيْ شِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai malamin Attaura ya ce masa, “Hakika gaskiyarka Malam, Ubangiji ɗaya ne, ba kuwa wani sai shi.