Mark 12:34 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya ga ya amsa da hikima, sai ya ce masa, โ€œBa ka da nisa da mulkin Allah.โ€ Daga lokacin, ba wanda ya yi karambani yin masa wata tambaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุบูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูŠู ู…ูŽุณูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽ ุญููƒูู…ูŽุŒ ุณูŽูŠู’ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽ ยซูƒูŽู†ูŽ ูƒูุณูŽุฏูŽ ู…ูู„ู’ูƒู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ฺขูŽุงุžยป ุจูŽุงูŠูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ฺงูŽุฑู’ฺขูู†ู’ ุญูŽู„ู ูŠูŽฺงูŽุงุฑูŽ ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠูŽุฑู’ุณูŽ ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yesu ya ga ya yi masa magana da fasaha, sai ya ce masa, โ€œBa ka nesa da Mulkin Allah.โ€ Bayan wannan kuma ba wanda ya yi ฦ™arfin halin sฤke tambayarsa wani abu.