Mark 12:37 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda da kansa ya kira shi ‘Ubangiji.’ To, ta yaya zai zama ɗansa?” Taro mai yawa suka saurare shi da murna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«دَاوُدَ دَكَنْسَ يَثٜىٰ دَ أَلْمَسِيحُ ‹ عُبَنْ‌غِجِ ›؞ تُواْ، يَيَ أَلْمَسِيحُ ذَيْ ذَمَ طَا أَوُرِنْ دَاوُدَ؟» دَجِنْ إِرِنْ وَنَّنْ مَغَنَ عَبَاكِنْ عِيسَىٰ، جَمَعَ سُكَجِ دَاطِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda da kansa ya kira shi Ubangiji. To, ƙaƙa zai zama ɗansa?” Babban taron mutane kuwa sun saurare shi da murna.