Mark 12:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Yesu yake koyarwa ya ce, โKu lura da malaman dokoki. Sukan so yin tafiya a manyan riguna, a kuma dinga gaishe su a wuraren kasuwanci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููููู ูููุงูููุฑูููุฑูุณูุ ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ยซูููู ุญููููููู ุฏู ู
ูููู
ู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐูุ ุณูู ู
ูุงุณู ุณููุงูู ุณูุง ู
ููููููู ุฑููุบููู ุณููู ูููฐููุงูุ ุณูููุณููุงู ุงููุบูููุดูููฐุณู ุนูููุงุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A koyarwa tasa har ya ce, โKu yi hankali da malaman Attaura, masu son yawo da manyan riguna, suna so a gaishe su a kasuwa,