Mark 12:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya sāke aikan wani bawa wurinsu, amma suka bugi wannan mutum a kai, suka wulaƙanta shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَسَاكٜىٰ عَيْكَرْ مُسُ وَنِ بَاوَ؞ سُكَ بُغِ وَنَّنْ مُتُمْ عَكَيْ، سُكَيِ مَسَ وُلَڧَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya sāke aika musu wani bawa. Shi kuma suka yi masa rotsi, suka wulakanta shi.