Mark 12:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna ƙwace gidajen gwauraye, kuma don nuna iyawa, sukan yi dogayen addu’o’i. Irin mutanen nan, za su sha hukunci mai tsanani sosai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُونٜىٰ مَاسُثِنْ كَايَنْ مَاتَانْدَ مَذَنْسُ سُكَ مُتُ؞ سَعَنً سُيِ دُواْغُوَرْ أَدُّعَ دُوانْ أَغَنْسُ؞ أَيْ، سُو ذَاعَيِ مُسُ حُكُنْثِ مَڢِے ڟَنَنِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ne masu cin kayan matan da mazansu suka mutu, da yin doguwar addu'a don ɓad da sawu. Su za a yi wa hukunci mafi tsanani.”