Mark 12:41 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya zauna ɗaura da inda ake bayarwa, ya kuma dubi yadda taron suke sa kuɗinsu a cikin ɗakunan ajiya haikali. Masu arziki da yawa suka zuba kuɗaɗe masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَنَ ظَوْنٜىٰ أَ هَيْكَلِ وُرِنْ دَ عَكٜىٰ ظُبَ بَيْكُواْ، يَنَ دُوبَنْ يَدَّ جَمَعَ سُكٜىٰ ظُبَ كُطِنْسُ أَعَݣُوتِنْ بَيْكُواْ؞ وَطَنْسُ مَاسُ أَرْزِڧِ دَيَوَ سُنَ ظُبَ كُطِ مَيْ يَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya zauna gaban baitulmalin Haikalin, yana duban yadda jama'a suke zuba kuɗi a ciki. Waɗansu masu arziki da yawa suna zuba kuɗi masu tsoka.