Mark 12:44 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukansu sun bayar ne daga cikin arzikinsu; ita kuwa, daga cikin talaucinta, ta ba da kome, duk abin da take da shi na rayuwa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููููุณู ุณููู ุจูุงููุฑู ุฏูุบู ูููููู ุงููุจูููุฏู ุณูููููฐ ุฏูุดููููููฐุ ุนูู
ููุง ุนูุชู ูููู ุฏูุบู ุซููููู ุชูููููุซูููุชู ุชูุจูุงุฏู ุฏููููู ูููุงูู
ูููฐุ ุญูุฑู ู
ูุง ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ุชูููููฐ ุฏููุงูุบูุถู ุฏูุดูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su duk sun bayar daga yalwa tasu ne, ita kuwa daga cikin rashinta ta ba da duk abin da take da shi, duk ma da kuษinta na abinci.โ