Mark 12:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har yanzu ya sāke aikan wani. Wannan kuwa suka kashe. Ya aika waɗansu da yawa; suka bubbuge waɗansu, sauran kuwa suka kashe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَسَاكٜىٰ عَيْكَرْ وَنِ، وَنَّنْ كُوَ مَنُواْمَنْ سُكَ كَشٜىٰشِ؞ يَعَيْكَ وَطَنْسُ كُمَ دَيَوَ؞ مَنُواْمَنْ سُكَ دُوكٜىٰ وَطَنْسُ، سُكَ كَشٜىٰ وَطَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sāke aiken wani, shi kam, sai suka kashe shi. Haka fa aka yi ta yi da waɗansu da yawa, ana dūkan waɗansu, ana kashe waɗansu.