Mark 12:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma ’yan hayan suka ce wa juna, ‘Aha! Wannan shi ne magājin. Ku zo mu kashe shi, gādon kuma yă zama namu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا یَنْ هَيَرْ نَنْ سُكَثٜىٰ وَجُونَ، ‹يَوَّ! غَا وَنْدَ ذَيْثِ غَادُوانْ غُواْنَرْ؞ كُذُواْ مُكَشٜىٰشِ، دُوانْ غَادُوانْسَ يَذَمَ نَامُ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma manoman nan suka ce wa juna, ‘Ai, wannan shi ne magajin. Ku zo mu kashe shi, gādon yă zama namu.’