Mark 13:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
taurari za su fāffāɗo daga sararin sama. Za a kuma girgiza manyan abubuwan da suke a sararin sama.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَوْرَرِ ذَاسُدِنْغَ ڢَاطُوَ دَغَ سَمَ؞ ذَاعَكُمَ غِرْغِظَ إِيكُواْكِنْ سَرَرِنْ سَمَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taurari za su riƙa faɗawa daga sararin sama, za a kuma girgiza manyan abubuwan da suke a sararin sama.