Mark 13:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu yana zaune a kan Dutsen Zaitun da yake ษaura da haikali, sai Bitrus, Yaฦub, Yohanna da kuma Andarawus, suka tambaye shi a ษoye, suka ce,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ูููู ุธูููููููฐ ุนููููู ุชูุฏููู ุนูุชูุชููููู ุธูููุชููู ููููุฏู ููููููฐ ฺขูุณูููููุชูุฑู ููููููููููุ ุณููู ุจูุชูุฑูุณู ุฏู ููุนฺูงููุจู ุฏู ููุญูููู ุฏู ุงููููุฏูุฑูููุณู ุณููู ุชูู
ูุจูููููฐุดู ุนููปููุงูููููฐุ ุณูููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana zaune a kan Dutsen Zaitun wanda yake kallon Haikalin sai Bitrus, da Yakubu, da Yahaya, da Andarawas suka tambaye shi a keษe suka ce.