Mark 13:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana kama da mutumin da zai yi tafiya. Yakan bar gidansa a hannun bayinsa, kowa da nasa aikin da aka sa shi, yฤ kuma ce wa wanda yake gadin ฦofa, yฤ yi tsaro.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ู
ูุชูู
ู ููููฐ ู
ููู ุชฺูขูููุ ุงูููู ููุชูุงุดูุ ูููููู ุจูุงุฏู ุบูุฏููู ุงูู ุญูููููู ุจูุงููููุณูุ ูููุงููููููููฐููุณู ุฏู ุนููููููู ุฏู ุฐููู ููุ ุณูุนููู ฺููขูุทูุง ููู
ูููุบูุงุฏููู ฺงููุงฺูขู ููุฐููููู ุงููุดูุฑูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar mutum ne mai tafiya, in ya bar gida ya wakilta yaransa, kowanne da aikinsa, ya kuma umarci mai jiran ฦofa ya zauna a faษake.