Mark 13:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaboda haka, sai ku zauna a shirye, domin ba ku san lokacin da maigidan zai dawo ba, ko da yamma ne, ko da tsakar dare ne, ko lokacin da zakara na cara ne, ko kuma da safe ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููุ ููุฐููููู ุฏู ุดูุฑูุ ุฏููุงูู ุจูููุณููู ูููุงูููุซููู ุฏู ู
ูููุบูุฏููู ุฐููู ุฏูุงููุงูุจูุ ุบูู
ูุง ุฐููู ุนููู ุฏูุงููุงููู ูููุงู ุฏู ููู
ููุ ูููุงู ุฏู ฺูููุฑู ุฏูุฑูููฐุ ูููุงู ุฏู ุซูุงุฑูุฑู ุธูููุฑูุ ูููุงู ูููู ุฏู ุณฺูขูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ku zauna a faษake fa, don ba ku san lokacin da maigidan zai dawo ba, ko da yamma ne, ko da tsakar dare ne, ko da carar zakara ne, ko da safe ne,