Mark 13:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ya zo kwaram, kada ka bari yă tarar da kai kana barci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ يَذُواْ بَا لَابَرِ، يَسَامٜىٰكُ كُنَ بَرْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kada ya zo kwaram, ya samu kuna barci.