Mark 14:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi murna da jin haka, suka yi alkawari za su ba shi kuɗi. Don haka, ya fara neman zarafi yă ba da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَسُكَجِ حَكَ سُكَيِ مُرْنَ سُواْسَيْ، حَرْ سُكَيِ أَلْڧَوَرِ ذَاسُبَا شِ كُطِ؞ يَهُودَ كُوَ يَڢَارَ نٜىٰمَنْ حَنْيَ دُواْمِنْ يَبَاشٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka ji haka suka yi murna, har suka yi alkawarin su ba shi kuɗi. Shi kuwa ya riƙa neman hanyar bashe shi.