Mark 14:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya aiki biyu daga cikin almajiransa ya ce, “Ku shiga cikin birni, za ku sadu da wani ɗauke da tulun ruwa. Ku bi shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعَيْكَ أَلْمَجِرَنْسَ غُدَا بِيُ، يَثٜىٰمُسُ «كُشِغَ غَرِ؞ ثَنْ ذَاكُ غَمُ دَ وَنِ مُتُمْ يَنَ طَوْكٜىٰ دَ تُلُنْ ضُوَ؞ كُبِيشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya aiki almajiransa biyu, ya ce musu, “Ku shiga gari, can za ku gamu da wani mutum ɗauke da tulun ruwa, ku bi shi.