Mark 14:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Almajiran suka tafi, suka shiga cikin birnin, suka kuwa tarar da kome kamar yadda Yesu ya faɗa musu. Sai suka shirya Bikin Ƙetarewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ أَلْمَجِرَنْ سُكَتَاشِ، سُكَ شِغَ ثِكِنْ غَرِ، سُكَ كُوَ سَامِ أَبُبُوَ كَمَرْ يَدَّ عِيسَىٰ يَڢَطَا مُسُ؞ سَيْ سُكَ شِرْيَ عَبِنْثِنْ بِكٍ ڧٜىٰتَرٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai almajiran suka tashi, suka shiga gari, suka kuwa tarar kamar yadda ya faɗa musu, suka shirya Idin Ƙetarewa.