Mark 14:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce, “Ba a lokacin Biki ba, don kada mutane su yi tawaye.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سُنَ ثٜىٰوَ «بَدَيْ أَ لُواْكَثِنْ بِكِبَ، دُواْمِنْ كَدَ مُتَنٜىٰ سُتَادَ ضِكِثِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don sun ce, “Ba dai a lokacin idi ba, don kaɗa jama'a su yi hargitsi.”