Mark 14:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ฦŠan Mutum zai tafi kamar yadda yake a rubuce game da shi, amma kaiton mutumin da ya bashe ฦŠan Mutum! Zai fi masa, da ba a haife shi ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ุฐูŽูŠู’ ู…ูุชูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽุดูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒูŽูŠู’ุชููˆุงู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ุจูŽุงุฏูŽ ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’! ุฐูŽูŠู’ ฺขููŠูœู‰ูฐูˆูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽู…ูŽุง ุจูŽุนูŽ ุญูŽูŠู’ฺขูœู‰ูฐุดููŠุจูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, ฦŠan Mutum zai tafi ne, yadda labarinsa yake a rubuce, duk da haka kuwa, kaiton mutumin nan da yake ba da ฦŠan Mutum! Da ma ba a haifi mutumin nan ba, da zai fiye masa.โ€