Mark 14:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke cin abinci, sai Yesu ya ษauki burodi, ya yi godiya, ya kakkarya, ya ba wa almajiransa, yana cewa, โKu karษa, wannan jikina ne.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุซููููู ุซููู ุนูุจูููุซูุ ุณููู ุนููุณูููฐ ููุทููููู ุบูุฑูุงุณูุ ูููู ุบููุงูุฏููู ุบู ุงูููููู ุ ูููููููุฑูููุ ููุจูุง ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณูุ ููุซูููฐ ยซููููุฑููปูุ ููููููู ุฌูููููู ููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna cikin cin abinci, sai ya ษauki gurasa, ya yi godiya ga Allah, ya gutsuttsura, ya ba su, ya ce, โUngo, wannan jikina ne.โ