Mark 14:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai kuma ya ɗauki kwaf ruwan inabi, ya yi godiya, ya kuma miƙa musu, dukansu suka sha daga ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ وَنَّنْ كُمَ، يَطَوْكِ ݣُوڢْ نَضُوً إِنَبِے يَيِ غُواْدِيَ غَ اللَّهْ ، يَبَاسُ؞ دُكَنْسُ كُوَ سُكَشَا دَغَ ثِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ɗauki ƙoƙo kuma, bayan ya yi godiya ga Allah, ya ba su, dukkansu kuwa suka shassha.