Mark 14:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Bitrus ya yi ta nanatawa da ƙarfi ya ce, “Ko da zan mutu tare da kai, ba zan taɓa yin mūsun saninka ba.” Duk sauran ma suka ce haka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا بِتْرُسْ يَيِ تَمَيْمَيْتَاوَا دَ ڧَرْڢِے يَنَ ثٜىٰوَ «كُواْ دَ ذَاعَ كَشٜىٰنِ تَرٜىٰدَكَيْ، بَذَنْيِ مُسُونْ سَنِنْكَبَ سَمْ؞» دُكَنْ سَوْرَنْ أَلْمَجِرَنْسَ مَا سُكَ ڢَطِ حَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Bitrus ya yi ta nanatawa da ƙarfi yana cewa, “Ko da za a kashe ni tare da kai, ba zan yi musun saninka ba.” Dukansu ma haka suka ce.