Mark 14:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya yi gaba kaɗan, ya fāɗi a ƙasa, ya yi addu’a, ya ce in mai yiwuwa ne, a ɗauke masa wannan sa’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَجٜىٰ غَبَ كَطَنْ، سَيْ يَڢَاطِ عَڧَسَا، يَيِ أَدُّعَ يَثٜىٰ، عِدَنْ يَا يِوُ، أَطَوْكٜىٰ مَسَ وَنَّنْ لُواْكَثِنْ وَهَلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ci gaba kaɗan, sai ya faɗi ƙasa, ya yi addu'a ko ya yiwu a ɗauke masa wannan lokaci.