Mark 14:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sāke komawa, ya maimaita addu’ar da ya yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَسَاكٜىٰ كُواْمَاوَا، يَيِ أَدُّعَ، يَنَ مَيْمَيْتَ مَغَنَرْ دَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya sāke komawa, ya yi addu'a, yana maimaita maganar dā.