Mark 14:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya dawo, ya sāke tarar da su suna barci, domin barci ya cika musu ido. Suka rasa abin da za su ce masa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يَسَاكٜىٰ دَاوُاْوَ، يَسَامٜىٰسُ سُنَ بَرْثِ دُوانْ عِدَنُونْسُ سُنْثِكَ دَ بَرْثِ سُواْسَيْ؞ سُكَ كُمَ رَسَ أَبِنْدَ ذَاسُ ڢَطَا مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har wa yau kuma ya sāke dawowa, ya samu suna barci, don duk barci ya cika musu ido ƙwarai, sun kuwa rasa abin da za su ce masa.