Mark 14:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya koma sau na uku, sai ya ce musu, โHar yanzu kuna barci, kuna hutawa ba? Ya isa! Lokaci ya yi. Duba an ba da ฦan Mutum a hannun masu zunubi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุฌูููฐ ููุฏูุงููุงูุ ููุนููู ููููฐููููุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุญูุฑู ููููุฐู ุจูุฑูุซู ููููููฐูู ูููู ูููุชูููุงุ ุดูููููฐูููู! ูููุงูููุซู ูููู ุฏู ุฐูุงุนู ุจูุงุฏู ุทููู ู
ูุชูู
ู ุบู ุญูููููู ู
ูุงุณู ุฐููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sฤke komowa zuwa na uku, ya ce musu, โHar yanzu barci kuke yi kuna hutawa? Ya isa haka. Lokaci ya yi. An ba da ฦan Mutum ga masu zunubi.