Mark 14:44 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai bashe shi ɗin ya riga ya shirya alama da su cewa, “Wanda na yi wa sumba, shi ne mutumin, ku kama shi, ku riƙe sosai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهُودَ، وَنْدَ ذَيْ بَاشٜىٰشِ كُوَ، يَارِغَا يَشِرْيَ مُسُ عَلَمَ ثٜىٰوَ «وَنْدَ ذَنْ سُمْبَثٜىٰ شِ، شِينٜىٰ مُتُمِنْ؞ كُكَامَشِ كُتَڢِے؞ كُرِڧٜىٰشِ دَݣَوْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, mai bashe shi ɗin nan ya riga ya ƙulla da su cewa, “Wanda zan yi wa sumba, shi ne mutumin. Ku kama shi, ku tafi da shi a rirriƙe.”