Mark 14:48 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce, “Ina jagoran wani tawaye ne da kuka fito da takuba da kuma sanduna domin ku kama ni?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَثٜىٰ مُسُ «كُنْڢِتُواْ دَ تَكُبَ دَ سَنْدُنَ كُكَامَنِ سَيْ كَثٜىٰ طَنْ ڢَشِ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce musu, “Kun fito ne da takuba da kulake ku kama ni kamar ɗan fashi?