Mark 14:49 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace rana ina tare da ku, ina koyarwa a filin haikali, ba ku kama ni ba. Amma dole a cika Nassi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููุซูููฐ ุฑูุงูู ุงูููู ุชูุฑูููฐุฏูููู ุงูู ูููููููู ุงูููู ูููุงูููุฑูููุงุ ุจูููููุงู
ู ููุจูุ ุจูุง ูููุงูู
ูููฐุ ุงูููููู ุญูููููููฐ ฺขูุง ุฏููุงูู
ููู ุงูููููุจูุซููู ุฑูุจููุชูุซููููุฑู ู
ูุบูููุฑู ุงูููููู ููุซูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace rana ina tare da ku a Haikalin ina koyarwa, amma ba ku kama ni ba. Amma an yi haka ne fa domin a cika Littattafai.โ