Mark 14:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da an sayar da shi, ai, da an sami kuɗi fiye da albashi ma’aikaci na shekara guda, a ba wa matalauta. Sai suka tsawata mata da zafi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَنْسَيَرْ دَشِ كُوَ دَ أَنْسَامِ يَوَنْ كُطِنْ دَ عَكٜىٰ بِيَنْ لٜىٰبُرَ يِنِ طَرِے عُكُ عَبَا تَلَكَاوَا، أَيْ دَيَڢِ!» سَيْ سُكَ ڟَاوَتَا وَمَاتَرْ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama da ma an sayar da shi fiye da dinari ɗari uku, an ba gajiyayyu!” Sai suka hasala da ita, suna gunaguni.