Mark 14:54 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bitrus ya bi shi daga nesa, har cikin filin gidan babban firist. A can, ya zauna tare da masu gadi, yana jin ɗumin wuta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِتْرُسْ كُمَ يَبِے عِيسَىٰ ، عَمَّا دَغَ نٜىٰسَ؞ يَبِے شِ حَرْ ثِكِنْ ڢِيلِنْ غِدَنْ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ طِنْ؞ أَوُرِنْ يَذَوْنَ تَرٜىٰدَ مَاسُ غَادِ، يَنَ جِنْ طُمِنْ وُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bitrus kuma ya bi shi daga nesa nesa, har cikin gidan babban firist ɗin, ya zauna cikin dogaran Haikali, yana jin wuta.