Mark 14:56 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yawa suka ba da shaidar ƙarya a kansa, amma shaidarsu ba tă zo ɗaya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ دَيَوَ كَمْ سُنْيِ شَيْدَرْ ڧَضْيَا، عَمَّا بَاكِنْسُ بَيْذُواْ طَيَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da yawa kam, sun yi masa shaidar zur, amma bakinsu bai zo ɗaya ba.