Mark 14:57 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai waɗansu suka miƙe tsaye, suka ba da wannan shaida ƙarya a kansa, suka ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ بَايَ وَطَنْسُ سُكَتَاشِ ڟَيٜىٰ، سُكَيِ وَ عِيسَىٰ شَيْدَرْ ڧَضْيَا سُكَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga baya kuma waɗansu suka taso, suka yi masa shaidar zur suka ce,