Mark 14:60 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai babban firist ya tashi a gabansu, ya tambayi Yesu ya ce, “Ba za ka amsa ba? Wane shaida ke nan waɗannan mutane suke kawowa a kanka?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بَبَّنْ ڢِرِسْتِ يَتَاشِ يَڟَيَ أَڟَكِيَرْسُ، يَتَمْبَيِ عِيسَىٰ ، يَثٜىٰ «بَاكَدَ وَتَ أَمْسَ؟ شَيْدَرْ دَسُكٜىٰ بَايَرْ عَكَنْكَ ڢَا؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai babban firist ya miƙe a tsakiyarsu ya tambayi Yesu ya ce, “Ba ka da wata amsa? Shaidar da mutanen nan suke yi a kanka fa?”