Mark 14:62 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce, โ€œNi ne. Za ku kuwa ga ฦŠan Mutum yana zaune a hannun dama na Mai Iko, yana kuma zuwa a cikin gizagizan sama.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซู†ูู†ูœู‰ูฐุž ยซูƒูู…ูŽ ุฐูŽุงูƒูุบูŽ ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ุธูŽูˆู’ู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุฏูŽุงู…ูŽ ู†ูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฅููŠูƒููˆุงู’ ุŒ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ุฐููˆูŽุง ุซููƒูู†ู’ ุบูุฑู’ุบูุฌูœู‰ูฐ ู†ูŽุณูŽุฑูŽุฑูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce, โ€œNi ne. Za ku kuwa ga ฦŠan Mutum zaune dama ga Mai Iko, yana kuma zuwa cikin gajimare.โ€