Mark 14:67 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ta ga Bitrus yana jin ɗumi, sai ta dube shi da kyau. Ta ce, “Kai ma kana tare da Yesu, Banazare.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَتَغَ بِتْرُسْ يَنَ جِنْ طُمِنْ وُتَا، سَيْ تَدُوبٜىٰشِ دَݣَوْ، تَثٜىٰمَسَ «أَيْ، كَيْ مَا كَنَ تَرٜىٰدَ عِيسَىٰ بَنَظَرٜىٰتْ نَنْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ta ga Bitrus na jin wuta, ta zura masa ido, ta ce, “Kai ma, ai, tare kake da Banazaren nan Yesu!”