Mark 14:69 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da baiwar ta gan shi a can, sai ta sāke gaya wa waɗanda suke tsattsaye a wurin, ta ce, “Wannan mutum yana ɗaya daga cikinsu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَارِنْيَرْ تَسَاكٜىٰ غَنْشِ أَوُرِنْ، سَيْ تَڢَطَا وَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ڟَيٜىٰ أَوُرِنْ «وَنَّنْ مَا طَيَ دَغَ ثِكِنْسُنٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai baranyar ta gan shi, ta sāke ce wa waɗanda suke tsaitsaye a wurin, “Wannan ma nasu ne.”