Mark 14:70 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya sāke yin musu. Bayan ɗan lokaci kaɗan, sai waɗanda suke tsattsaye kusa suka ce wa Bitrus, “Lalle, kana ɗaya daga cikinsu, gama kai mutumin Galili ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بِتْرُسْ يَسَاكٜىٰيِنْ مُسُو كُمَ؞ بَايَنْ طَنْ لُواْكَثِ كَطَنْ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ ڟَيٜىٰ كُسَدَ بِتْرُسْ سُكَثٜىٰ مَسَ «بَاشَكَّ، كَيْ مَا طَيَ دَغَ ثِكِنْسُنٜىٰ؞ كَيْ بَمُتُمِنْ غَلِيلِ بَنٜىٰ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya sāke musawa. Jim kaɗan sai na tsaitsayen suka ce wa Bitrus, “Lalle kai ma ɗayansu ne, don Bagalile ne kai.”