Mark 14:72 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Nan da nan zakara ya yi cara sau na biyu. Sai Bitrus ya tuna da maganar da Yesu ya yi masa cewa, โ€œKafin zakara yฤƒ yi cara sau biyu, za ka yi mลซsun sanina sau uku.โ€ Sai ya fashe da kuka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽ ู†ูŽู†ู’ ุณูŽูŠู’ ุธูŽูƒูŽุฑูŽ ูŠูŽูŠูุซูŽุงุฑูŽ ุณูŽูˆู’ ู†ูŽุจููŠูุž ุณูŽูŠู’ ุจูุชู’ุฑูุณู’ ูŠูŽุชูู†ูŽ ุฏูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽุณูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซูƒูŽุงฺขูู†ู’ ุธูŽูƒูŽุฑูŽ ูŠูŽูŠูุซูŽุงุฑูŽ ุณูŽูˆู’ ุจููŠูุŒ ุฐูŽุงูƒูŽูŠู ู…ูุณููˆู†ู’ ุณูŽู†ูู†ูŽ ุณูŽูˆู’ ุนููƒูุžยป ุฏูŽ ูŠูŽุชูู†ูŽ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽฺขูŽุดูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูƒููˆูƒูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan da nan sai zakara ya yi cara ta biyu. Bitrus kuwa ya tuna da maganar da Yesu ya faษ—a masa cewa, โ€œKafin zakara ya yi cara ta biyu, za ka yi musun sanina sau uku.โ€ Ko da ya tuno haka, sai ya fashe da kuka.