Mark 15:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bilatus ya tambaye su ya ce, “To, me zan yi da wanda kuke ce da shi, sarkin Yahudawa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بِلَتُسْ يَتَمْبَيٜىٰسُ يَثٜىٰ «تُواْ، مٜىٰ ذَنْيِ دَ وَنْدَ كُكٜىٰثٜىٰ دَشِ سَرْكِنْ يَهُودَاوَا؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bilatus ya sāke ce musu, “To, ƙaƙa zan yi da wanda kuke kira Sarkin Yahudawa?”