Mark 15:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bilatus ya yi tambaya ya ce, “Don me? Wane laifi ya yi?” Amma suka ƙara yin ihu suna cewa, “A gicciye shi!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِلَتُسْ كُوَ يَثٜىٰ مُسُ «دُوانْمٜىٰ؟ وَنٜىٰ لَيْڢِے نٜىٰ يَيِ؟» سَيْ سُكَڧَارَ تَادَ مُرْيَ سُنَ ثٜىٰوَ «أَغِثِّيٜىٰشِ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bilatus ya ce musu, “Ta wane hali? Wane mugun abu ne ya yi?” Amma su, sai ƙara ɗaga murya suke yi, suna cewa, “A gicciye shi!”