Mark 15:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka dinga bugunsa a kā da sanda, suka tattofa masa miyau. Suka durƙusa suka yi masa bangirma na ba’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كُمَيِ تَبُغُنْسَ عَكَيْ دَ سَنْدَا، سُنَ تُواْتُّواْڢَ مَسَ مِيَوْ؞ سَعَنً سُكَ دُرْڧُسَ وَيْ سُنَيِ مَسَ بَنْ غِرْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka riƙa ƙwala masa sanda a ka, suna tattofa masa yau, sa'an nan suka durƙusa, wai suna masa ladabi.