Mark 15:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ga wani mutum daga Sairin da ake kira Siman, mahaifin Alekzanda da Rufus, yana wucewa kan hanyarsa daga ฦauye. Sai suka tilasta shi yฤ ษauki gicciyen.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุซููููู ุชฺูขูููุ ุณูููุบูุง ูููู ู
ูุชูู
ู ูููู ููุซูููฐูู ู
ููู ุณูููู ุณููู
ูููุ ู
ูุชูู
ููู ุณูููุฑูููุ ุจูุงุจููู ุงููุณูููููุฏูุฑู ุฏู ุฑฺูขูุณูุ ูููู ุฐูููุง ุฏูุบู ฺงูููููููฐุ ุณูููุณูุงุดู ุฏููุงูููููฐ ููุทููููู ุบูุซููููููฐูู ุนููุณูููฐ ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ga wani mai wucewa, wai shi Saminu Bakurane, uban Iskandari da Rufas, yana zuwa daga ฦauye. Suka fa tilasta masa ya ษauki gicciyen Yesu.