Mark 15:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kawo Yesu a wurin da ake kira Golgota (wanda yake nufin Wurin Ƙoƙon Kai).
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كَيْ عِيسَىٰ وَنِ وُرِے مَيْ سُونَ غُوالْغُواْتَ، وَتُواْ وُرِنْ ڧُواْڧُوانْ كَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kai Yesu wani wuri wai shi Golgota, wato wurin ƙoƙon kai.