Mark 15:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka gicciye ’yan fashi biyu tare da shi, ɗaya a damansa, ɗayan kuma a hagunsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كُمَ غِثِّيٜىٰ یَنْ ڢَشِ بِيُ تَرٜىٰدَشِ، طَيَ أَ حَنُّنْ دَامَنْسَ، طَيَ كُمَ أَ حَنُّنْ هَغُنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma gicciye 'yan fashi biyu tare da shi, ɗaya dama da shi, ɗaya kuma a hagun. [